JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BFSU ta shiga jerin sunayen fitattun jami’o’in Sin a zagaye na biyu

发布时间:2022-02-24

A ranar 14 ga wata, maaikatar kula da ilmi, da maaikatar kula da kuɗi, da kwamitin yin gyare-gyare da samun bunƙasuwa na Sin sun fidda takardar jin raayoyin raya fitattun jamioin duniya a Sin da kyawawan fannonin karatu a ƙasar, inda aka bayar da jerin sunayen jamioi da fannonin nazari da za a raya a zagaye na biyu. A zagaye na farko, BFSU ta riga ta kasance cikin fitattun jamioi da kyawawan fannonin karatu da za a raya, a wannan karo, aka sake shiga cikin jerin sunayen, kuma za a ƙoƙarta wajen raya fannin karatun nazarin harsuna da adabin kasashen waje.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC