JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BFSU ta shirya bikin karramawa gwarazan da suka yi fice a bikin murnar cika shekaru 80 da kafuwarta

发布时间:2021-12-11

A ranar 8 ga wata, an shirya bikin karramawar gwarazan da suka yi fice a yayin bikin murnar cika shekaru 80 da kafuwarta. Sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar, Wang Dinghua, da mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma shugaban jami’ar Yang Dan, da mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar Jia Wenjian, da zaunannen mamban kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar Sun Youzhong, da mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma sakataren ladabtarwa Hu Zhigang, da mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Su Dapeng, da zaunannun mambobin kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakan jami’ar Ding Hao da Zhao Gang sun halarci bikin.

A yayin bikin, an karramawa wa kungiyoyi da mutanen da suka yi fice a yayin bikin cika shekaru 80 da kafuwar jami’ar BFSU. Shugabanni mahalartar taron sun mika takardun yaba wa masu aikin sa kai da fitattun mutane da kungiyoyi da kwalejoji.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC