A safiyar ranar 26 ga watan Satumba, an kaddamar da bikin fara karatuna sabbin dalibai na shekarar 2020 na BFSU. Dalibai masu neman digiri na farko 1534 da masu neman digiri na biyu 1264 kana da dalibai masu neman digiri na uku 116 sun fara karatu a jami’ar.