JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

An gudanar da bikin bude karatu na sabbin dalibai na shekarar 2019 a BFSU

发布时间:2019-10-09


 2019级新生开学典礼配图.jpg

A safiyar ranar 2 ga watan Satumba, an gudanar da bikin bude karatu ga sabbin dalibai na shekarar 2019 a jami’ar BFSU. Dalibai masu neman digiri na farko 1494 da masu neman digiri na biyu da na uku 1226, har ma da dalibai masu karatun sharen fage don neman shiga jami’a 20 da ma ragowar wakilan dalibai masu ci gaban karatu da sauran wakilan daliban kasashen waje sun halarci bikin. An kuma gudanar da bikin a kwalejin masu neman digirgiri na birnin Foshan dake lardin Guangdong, inda ake kallon bikin kai tsaye.



NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC