JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Babban sakataren BFSU ya ziyarci kasar Mexico

发布时间:2019-05-15

OLYMPUS DIGITAL CAMERA

Daga ranar 10 zuwa ranar 11 ga wata, babban sakataren jami’ar BFSU Han Zhen ya shugabanci tawaga don kai ziyara a jami’ar kasar Mexico, inda ya halarci taron kara-wa-juna sani na kasa da kasa karo na uku tsakanin jami’ar BFSU da jami’ar Mexico, kana ya halarci bikin bude cibiyar nazarin kasar Sin a jami’ar, kana ya yi mu’amala da jami’in kula da harkokin dab’i na jami’ar, gami da daddale yarjejeniyar hadin gwiwa da dama.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC