JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Shugaban BFSU ya ziyarci Romaniya da Czech

发布时间:2019-05-15

Daga ranar 24 zuwa ranar 27 ga wata, shugaban BFSU Peng Long ya ziyarci kasashen Romaniya da Czech, inda ya yi tattaunawa game da mu’amala da hadin gwiwa tsakanin jami’ar BFSU da jami’o’in Ovidius da Bucharest na kasar Romaniya, da jami’o’in Palacky da Charles na kasar Czech, kuma ya halarci bikin cika shekaru 10 na kafuwar kwalejin Confucius na Palacky na kasar Czech, hatta ma, ya gana da jakadun kasar Sin a wadannan kasashen biyu.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC