JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BFSU ta shirya bikin kammala karatun digiri na biyu na shekarar 2017

发布时间:2019-05-15

必选2—研究生毕业典礼配图A ranar 29 ga watan Yuni, jami’ar koyon harsunan waje ta Beijing wato BFSU ta shirya bikin kammala karatun digiri na biyu da na uku na shekarar 2017, kuma a wannan shekara akwai dalibai masu neman digiri na biyu da na uku kimanin 898 da za su kammala karatu.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC