JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BAYANAN DAKE SHAFAR DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE DA ABOKAN HULDA

发布时间:2019-05-15

BAYAN DA AKA KAFA JAMI’AR CIKIN SHEKARU 74 DA SUKA GABATA I ZUWA YANZU, BFSU TA HORAR DA KWARARRU SAMA DA DUBU 90 A FANNONIN DIPLOMASIYYA DA HARKOKIN SOJI, DOKOKI, HADA-HADAR KUDI, YADA LABARU, TARBIYA, DA DAI SAURANSU, TA BA DA BABBAR GUDUMMAWA WAJEN RAYA HARKOKI DA DAMA NA KASAR. MURADUN KWAMITIN ABOKAN KARATU NA BFSU SHI NE, DON INGANTA TUNTUBAWA TSAKANIN ABOKAN KARATU DA JAMI’AR, TA HAKAN ZA A KARA AMFANAWA ABOKAN KARATU DA JAMI’AR BFSU.

A Watan Afrilu Na Shekarar 2006

An Kafa Sashin Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Birnin Xiamen.

A Watan Mayu Na Shekarar 2007

An Kafa Sashin Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Birnin Shanghai.

A Watan Afrilu Na Shekarar 2007

An Kafa Sashin Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Birnin Macau.

A Watan Yuni Na Shekarar 2008

An Kafa Sashin Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Lardin Yunnan.

A Watan Disambar Shekarar 2012

An Kafa Sashin Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Yankin CBD Na Birnin Beijing

A Watan Disambar Shekarar 2013

An Kafa Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Hukunce.

A Watan Janairun Shekarar 2014

An Kafa Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Faransa.

A Watan Disambar Shekarar 2014

An Kafa Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Jihar Guangdong.

A Watan Afrilu Na Shekarar 2015

An Kafa Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Yankin Hongkong Na Sin.

A Watan Mayu Na Shekarar 2015

An Kafa Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU A Yankin Arewacin Amurka.

A Farkon Rabin Shekarar 2015

An Kafa Hukumomin Tuntubawar Abokan Karatu A Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin, Da Ma’aikatar Kasuwanci, Kamfanin Dillancin Labaru Na Xinhua, Da Gidan Talebijin CCTV, Da Jaridar China Daily, Da Gidan Rediyon CRI Bi Da Bi, Kuma An Kafa Kwamitin Abokan Karatu Na BFSU Don Kirkire-Kirkire.

DUK WURIN DA AKA IYA GANIN TUTAR KASAR SIN, AKWAI ABOKAN KARATUN JAMI’AR BFSU. SABO DA HAKA, BFSU TA YI MARABA DA ABOKAN KARATU DAKE SASSA DABAN DABAN A DUNIYA DA SUKA SHIGA CIKIN AIKIN KAFA KWAMITIN ABOKAN KARATU. ANA FATA WATA RANA, DUK KO INA A DUNIYA, ABOKAN KARATU NA BFSU ZA SU KAFA KWAMITOCI, DON KARA JIN KAUNAR ABOKAN KARATU GA JAMI’AR. DUK KO INA AKWAI ABOKAN KARATU NA BFSU, ZA A JI KAUNAR BFSU.

SHAFIN YANAR GIZO NA OFISHIN KULA DA KWAMITIN ABOKAN KARATU NA BFSU:HTTP://XYH.BFSU.EDU.CN/

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC