JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Sakataren ma’aikatar kula da gine-gine da sufuri na ƙasar Cambodiya ya ziyarci BFSU

发布时间:2023-10-23


A ranar 17 ga wata, sakataren ma’aikatar kula da gine-gine da sufuri na ƙasar Cambodiya kuma mataimakin shugaban kwamitin sada zumunci tsakanin ƙasashen Cambodiya da Sin H.E. Mr. Lau Vann ya ziyarci BFSU. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Yang Dan ya gana da su, inda suka musanyar ra’ayoyi game da mu’amalar al’adu da horar da ɗalibai a tsakaninsu.

 


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC