Shugaban Western Sydeney na Australiya ya ziyarci BFSU
A ranar 20 ga watan Maris, shugaban Western Sydney na Australiya Barney Glover ya shugabanci tawaga don ziyartar BFSU.Sakataren kwamitin jami’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya gana da su, inda bangarorin biyu suka yi shawarwari game da mu...