- Game da BFSU
- Game da BFSU
- Lissafi
- Shugabanni na yanzu
LISSAFI
2019年04月15日
Game Da Jami’a | An Kafa Jami’ar BFSU A 1941. |
Horar Da Kwararru | Dalibai 5600 Na Karatu Don Neman Digiri Na Farko. Dalibai 3100 Na Karatu Don Neman Digiri Na Biyu Da Na Uku. Dalibai ‘Yan Kasashen Waje 1600 Na Karatu A Jami’ar. Kashi 51 Cikin 100 Na Daliban Da Ke Karatun Harsunan Da Ba Safai Aka Yi Amfani Da Su, Sun Samu Damar Karatu A Kasashen Waje. Matsayi Na Uku Cikin Jami’o’in Da Ke Horar Da Nagartattun Daliban Da Ke Iya Samun Kyawawan Ayyuka Bayan Karatunsu. |
Malamai | Malamai Da Ma’aikata fiye da 1200. Kwararrun ‘Yan Kasashen Waje Sama Da 200 Da Suka Fito Daga Kasashen Waje 60. |
Koyarwa | Tsangayoyi Da Sassa 33 Fannonin Karatu Don Neman Digiri Na Farko 121 Muhimman Fannonin Karatu 4 Da Gwamnatin Sin Ta Kokarta Don Raya Su Koyar Da Harsunan Kasashen Waje 67 Koyar Da Duk Harsunan Gudanar Da Ayyuka Na Kungiyar EU 25 Koyar Da Duk Harsunan Gudanar Da Ayyuka Na Kungiyar ASEAN 10 Harsunan Kasashen Waje 25 Da Aka Iya Koyo Kawai A BFSU Malami 1 Da Ke Koyar Da Dalibai 11 Koyar Da Dalibai Don Neman Samun Digiri Na Biyu A Fannoni 44 Koyar Da Dalibai Don Neman Digiri Na Uku A Fannoni 19 Cibiyar Nazari Ga Daliban Da Suka Samu Digiri Na Uku |
Nazari | Sansanin Nazarin Al’adu Da Zamantakewar Al’umma Da Kimiyya Na Ma’aikatar Kula Da Ilimi Ta Sin Sansanonin Nazarin Kasashen Waje Da Shiyya-Shiyya Guda 4 Na Ma’aiktar Kula Da Ilimi Ta Sin Cibiyar Nazarin Harsunan Kasashen Waje Ta Sin Sansanin Nazarin Falsafa Da Zamantakewar Al’umma Da Kimiyya Na Birnin Beijing Jaridu Guda 10 Da Ake Fitarwa |
Mu’amala Da Hulda Da Kasahsen Waje | BFSU Ta Dauki Nauyin Gina Kwalejin Confucius A Kasashen Waje 23 BFSU Ta Kafa Huldar Hadin Gwiwa Da Jami’o’i Da Hukumomin Nazari Sama Da 313 A Kasashe Da Yankuna Sama Da 91 |
Jami’a | Fadinta Ya Kai Murabba’in Mita 463654 Akwai Littatafai Sama Da Miliyan 1.45, Daga Cikinsu Kuma Akwai Littatafan Dake Rubuce Da Harsunan Waje Kimanin Dubu 656 |