JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Ministar kula da ilmi da kimiyya da nazari da wasanni ta Slovakiya ta ziyarci BFSU

发布时间:2019-11-30

A safiyar ranar 26 ga watan Nuwamba, ministar kula da ilmi da kimiyya da nazari da wasanni ta kasar Slovakiya Martina Lubyová ta shugabanci tawaga don ziyartar BFSU, jakadan kasar Slovakiya da ke kasar Sin Dušan Bella ya raka shi zuwa. Shugaban jami’ar BFSU Yang Dan ya gana da ministan Lubyová.

Yang Dan ya yi maraba da zuwa Lubyová, kuma ya gabatar da tarihin jami’ar da akidar horar da dalibai ga baki, yana sa ran ma’aikatar kula da ilmi ta kasar da ofishin jakadancin Slovakiya da ke kasar Sin za su ci gaba da nuna goyon baya ga raya fannin karatna Slovakiya da nazarin kasar, yana fatan daliban da ke gama karatun koyon harshen Slovakiya daga BFSU za su ba da babbar gudummawa ga mu’amalar kasashen biyu.



NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC