JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BFSU ta daddale yarjejeniyoyin hadin gwiwa da makarantar Maryknoll ta Amurka

发布时间:2019-11-02

A safiyar ranar 21 ga watan Oktoba, shugaban makarantar Maryknoll ta Hawaii ta Amurka Perry Martin ya ziyarci BFSU, inda shugaban jami’ar kuma mataimakin sakataren jam’iyyar kwaminis na jami’ar Yang Dan da zaunannen mamban kwamintin jam’iyyar kuma mataimakin shugaban jami’ar Yan Guohua, da mai ba da taimako ga shugaban jami’ar kuma shugaban makarantar dake karkashin BFSU Lin Weimin sun gana da shi, kuma bangarorin biyu sun daddale yarjejeniyar hadin gwiwa wajen kafa kwalejin Confucius na makarantar Maryknoll, da yarjejeniyar hadin gwiwa game da musanyar al’adu tsakanin makarantar Maryknoll da makarantar da ke karkashin jami’ar.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC