JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Sakataren BFSU ya ziyarci kasashen Rasha, Finland da Holland

发布时间:2019-05-15

Daga ranar 10 zuwa ranar 18 ga watan Oktoba, sakataren jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don ziyartar kasashen Rasha, Finland da Holland, inda ya yi mu’amala da jami’ar koyon harsuna ta Moscow da jami’ar Herzen da cibiyar nazarin litattafan kasashen gabashin duniya ta Saint Petersburge ta Rasha, da jami’ar Tampere da ta Lapland ta kasar Finland da kungiyar nazarin harsuna ta Holland da jami’ar Leiden, inda ya daddale yarjejeniyoyin hadin gwiwa da dama da wadannan jami’o’i da hukumomi, kana a yayin ziyarar, ya ziyarci ofishin jakadancin dake kasashen Rasha da Finland da Holland.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC