JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

An yi bikin kama karatu na sabbin dalibai na shekarar 2018 a BFSU

发布时间:2019-05-15

A safiyar ranar 12 ga watan Satumba, an yi bikin kama karatu na sabbabin dalibai na shekarar 2018 a dakin motsa jiki na jami’ar BFSU. Dalibai masu neman digiri na farko 1454 da masu neman digirgiri 1071 har da ragowar dalibai 20 masu neman shiga jami’a da wakilan daliban kasashen waje da na kwalejin ci gaba da karatu na jami’ar sun halarci bikin.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC