JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BFSU ta shirya bikin kammala karatu da mika digiri na farko ga dalibai na shekarar 2018

发布时间:2019-05-15

A ranar 28 ga watan Yuni, BFSU ta shirya bikin kammala karatu da ba da digiri na farko ga dalibai na shekarar 2018. A bana, dalibai kimanin 1372 da suka fito daga gida da waje sun kammala karatu, inda dalibai 60 sun samu lambobin yabo na nagartattun dalibai na birnin Beijing, kana dalibai 121 sun zama fitattun dalibai na jami’ar.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC