JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Shugaban BFSU ya ziyarci Azerbaijan da Isra’ila da Habasha

发布时间:2019-05-15

Daga ranar 19 zuwa ranar 28 ga watan Afrilu, shugaban BFSU Peng Long ya shugabanci tagawa don kai ziyara a kasashen Azerbaijan da Isra’ila da Habasha, inda ya yi mu’amala da daddale yarjejeniyoyi da dama tare da jami’ar harkokin waje ta Azerbaijan, da kwalejin nazarin kimiyya na kasar, da asusun Heydar Aliyev, da jami’ar Baku ta kasar, da jami’ar koyon harsunan waje ta kasar, da jami’ar Tel Aviv ta Isra’ila, da jami’ar Haifa, da jami’ar nazarin harshen Hebrew ta birnin Kudus,da jami’ar Addis Ababa ta kasar Habasha, da kwalejin nazarin shugabanci na Meles Zenawi na kasar, da jami’ar koyon ilmin tafiyar da harkoki ta kasar, a yayin ziyarar, shugaban Peng ma ya gana da jakadun kasar Sin da ke wadannan kasashe.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC