JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BFSU ta shirya taron tattaunawa game da yada labaru na ƙasa da ƙasa kan raya al’adun ƙasar Sin

发布时间:2023-10-10

A ranar 22 ga wata, an gudanar da taron tattaunawa game da yada labarun ƙasa da ƙasa kan raya al’adun ƙasar Sin da jami’ar BFSU da hukumar kula da ɗab’in Sin, da kwalejin nazarin al’adun ƙasar Sin suka shirya tare.

Taken taron shi ne, a gudanar da shawarar raya wayewar kan duniya da ingiza ci gaba wayewar kai ta ɗan Adam. Ƙwararru da masana na gida da waje kimanin 400 da suka fito daga al’adu da yada labarun ƙasa da ƙasa. Shugaban BFSU kuma maimakin sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Yang Dan ya halarci bikin game da yin jawabi.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC