A ranar 20 ga watan Maris, an ƙaddamar da bikin murnar ranar Faransanci a faɗar ofishin jakadancin Faransa da ke ƙasar Sin. Ma’aikatar ilmi ta ƙasar Faransa ta karrama shugabar kwalejin nazarin harshe da al’adun Faransancin BFSU Dai Dongmei lambar yabo ta nazari, don jinjina ƙoƙarin da ta yi wajen koyar da harshe da yawaita al’adun ƙasashe masu amfani da harshen Faransanci. Jakadan Faransa a ƙasar Sin Bertrand Lortholary ya miƙa mata lambar.