JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Sakataren BFSU ya ziyarci kasashen Albaniya da Czech da Poland

发布时间:2019-11-02

Daga ranar 11 zuwa ranar 18 ga watan Oktoba na shekarar 2019, sakataren jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don ziyartar kasashen Albaniya da Czech da Poland, inda ya yi mu’amala da kwalejin nazarin kimiyya na kasar Albaniya da jami’ar Vlore ta kasar da jami’ar Charles da ta Palacký ta kasar Czech da jami’o’in Silesian da Jagiellonian da Warsaw na kasar Poland, sun daddale yarjejeniyoyin hadin gwiwa da dama da wadannan hukumomin Nazari, kuma sun gana da shugaban kasar da shugaban majalisar dattajai na kasar Albaniya da mataimakin ministan kula da ilmi da matasa da motsa jiki na kasar Czech, kuma sun je gaida ofisoshin jakadancin Sin da ke kasashen Albaniya da Czech da Poland.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC