JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BFSU ta fara koyar da harshen Kinyarwanda

发布时间:2019-11-02


A ranar 8 ga watan Oktoba, kwalejin nazarin harsunan Afrika ya kaddamar da bikin bude kwas na harshen Kinyarwanda a hukunce, wannan shi ne karo na farko da jami’o’in Sin suka bude kwas don koyon wannan harshe. Zaunannen mamban kwamintin jam’iyyar kwaminis ta jami’ar BFSU kuma mataimakin shugaban jami’ar Jia Wenjian da mukaddashin ofishin jakadancin Rwanda dake kasar Sin Virigile Rwanyagatare da tsohon jakadan Sin da ke kasar Rwanda Shu Zhan sun halarci bikin.

Harshen Kinyarwanda yana karkashin sashen harsunan Bantu, kuma ya kasance daya daga cikin manyan harsunan gudanar da ayyuka a jamhuriyar kasar Rwanda, kuma ana yin amfani da wannan harshe a kasashen Rwanda, Kongo(Kinshasa) da Uganda da sauran kasashe, yawan mutanen da suka yi amfani da wannan harshe ya kai miliyan 40.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC