JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BFSU ta yi taron shekara-shekara na kwalejojin Confucius da ta kafa a kasashen waje

发布时间:2019-05-15

A ranar 1 ga watan Disamba, an yi taron shekara-shekara na kwalejojin Confucius da jami’ar BFSU ta dauki nauyin koyarwa kuma taron tattaunawar masanan gida da waje na kwalejojin Confucius a BFSU. Wannan taro shi ne taro na karo 12 da BFSU ta shirya, kuma taken taro shi ne “Salon koyarwa da ingancin koyarwa na kwalejojin confucius”. Mambobi da shugabanni 44 da suka fito daga gida da waje na kwalejojin Confucius na BFSU sun halarci taron.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC