Ziyarar shugabannin kasashen duniya

____

A watan Mayu na shekarar 2014,shugaban kasar Portugal Cavaco Silva ya ziyarci BFSU.

A watan Mayu na shekarar 2014

A watan Mayu na shekarar 2014,firaministan Malaysia Najib ya kai ziyara a BFSU.

A watan Mayu na shekarar 2014

A watan Yuni na shekarar 2013, firaministan Habasha Hailemariam Desalegn ya ziyarci BFSU.

A watan Yuni na shekarar 2013

A watan Mayu na shekarar 2013, shugaban kasar Uruguay Jose Mujica ya ziyarci BFSU.

A watan Mayu na shekarar 2013

A watan Satumba na shekarar 2012, firaministan Latvia Valdis Dombrovskis ya ziyarci BFSU.

A watan Satumba na shekarar 2012

A watan Maris na shekarar 2012, Sarkin Abu Dhabi Sheikh Mohammed bin Zayed Al Nahyan ya ziyarci BFSU.

A watan Maris na shekarar 2012

A watan Disamba na shekarar 2011, shugaban kasar Poland Bronislaw Komorowski  ya kai ziyara a BFSU.

A watan Disamba na shekarar 2011

A shekarar 2011, BFSU ta karrama wa shugaban Sri Lanka Rajapakse digiri na uku mai girmamawa.

2011

A shekarar 2010, shugaban kasar Rasha Medvedev ya yi mu’amala da daliban BFSU.

2010

A shekarar 2009, firaministan kasar Hungary Viktor Orbán ya ziyarci BFSU.

2009

A shekarar 2009, BFSU ta karrama wa mataimakin firaministan Rasha Zhukov digiri na uku mai girmamawa.

2009

A shekarar 2009, tsohon firaministan Faransa Raffarin ya ziyarci BFSU gami da yin jawabi.

2009

A shekarar 2008, mataimakin firaministan Bulgariya Daniel Valchev ya ziyarci BFSU.

2008

A shekarar 2007, BFSU ta kulla yarjejeniyar hadin gwiwa da jami’ar Kelaniya ta Sri Lanka, shugaban kasar Sin Hu Jintao da takwaransa na Sri Lanka Rajapakse sun gane ma idanunsu bikin rattaba hannu.

2007

A shekarar 2006, shugaban Romaniya Basescu ya gana da dalibai da malamai na jami’ar.

2006

A shekarar 2002, firaministan Luxembourg Jean-Claude Juncker ya kai ziyara a BFSU.

2002

A shekarar 2001, BFSU ta karramawa Sarkin Brunei Hassanal digiri na uku mai girmamawa.

2001

A shekarar 1995, firaministan Jamus Kohl ya ziyarci BFSU.

1995

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
0086-10-88816715
[email protected] https://international.bfsu.edu.cn/en/
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
0086-10-88816549/0671/6424
[email protected] https://osao.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da kwalejin Confucius
0086-10-88816540
[email protected] https://kzxy.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da harkokin yau da kullum