top news

 • BFSU ta shirya bikin kammala karatun digiri na farko na shekarar 2017

  A ranar 28 ga watan Yuni, an shirya bikin kammala katatun digiri na farko na shekarar 2017 a BFSU. A wannan shekara, akwai dalibai kimanin 1302 da suka kammala karatun digiri na farko, kuma wasu 95 daga cikinsu sun samu karramawar nagartattun dalibai na birnin Beijing, kana, akwai dalibai 196 da suka samu irin yabo na nagartattun dalibai na BFSU, k...

 • BFSU ta shirya bikin kammala karatun digiri na biyu na shekarar 2017

  A ranar 29 ga watan Yuni, jami’ar koyon harsunan waje ta Beijing wato BFSU ta shirya bikin kammala karatun digiri na biyu da na uku na shekarar 2017, kuma a wannan shekara akwai dalibai masu neman digiri na biyu da na uku kimanin 898 da za su kammala karatu....

 • An kafa kawacen jami’o’in harsunan waje na duniya a BFSU

  A ranar 19 ga watan Mayu, an yi taron tattaunawa kan nazarin shiyya-shiyya da daidaita lamuran duniya kuma taron tattaunawa tsakanin kawacen jami’o’in harsunan waje na duniya. Jami’ar BFSU ta shirya kafa wannan kawace, kuma jami’o’i 30 na kasashe 16 na duniya sun zama mambobin farko a cikin wannan kawacen. Mataimakin ministan harkokin ilmin Sin Tia...

 • Firaministan kasar Girka ya ziyarci BFSU

  A yammacin ranar 12 ga watan Mayu, firaministan kasar Girka Alexios Tsipras dake ziyara a kasar Sin don halartar taron kolin hadin gwiwa na kasa da kasa game da Ziri Daya da Hanya Daya, ya ziyarci BFSU gami da bude cibiyar nazarin Girka ta jami’ar. Ministan harkokin wajen kasar Girka Nikolaos Kotzias, da jakadan Girka a kasar Sin Leonidas Ro...

 • An kafa kwalejin Beiwai da kwalejin nazarin kungiyar kasa da kasa a BFSU

  A ranar 9 ga watan Afrilu, an yi bikin bude kwalejin Beiwai da kwalejin nazarin kungiyar kasa da kasa a jami’ar BFSU, direktan sashen kula da harkokin jami’i na kwamintin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin Sun Xueyu da direktan sashen kula da jami’o’i na ma’aikatar ilmin Sin Zhang Daliang da babban sakataren jami’ar Han Zhen da shugaban jam...

 • BFSU ta amince da bude sabbin fannin karatun don neman digiri na farko guda 11

  Kwanan baya, ma’aikatar kula da harkokin ilmi ta Sin ta ba da sakamakon tantance bude sabbin fannonin karatu don neman digiri na farko a kasar a shekarar 2016, inda aka zartas da kudurin amince da bude sabbin fannonin karatu 11 na harsunan Kurdish,Creole,Tigrinya,Tswana,Shona,Ndebele,Comorian,Belarusian,Maori,Tangan and Samoan da jami’ar BFSU ta ga...

 • Fannonin karatu guda biyu na BFSU sun dau matsayi na farkon 100 a duniya

  A ranar 8 ga watan Maris, kungiyar kula da harkokin ilmi ta duniya ta QS da ke birnin London ta fidda sakamakon jerin sunayen kyawawan jami’o’i na shekarar 2017 na duniya, an tantance ayyukan nazari da koyarwa da guraben ayyukan yi da dalibansu suka samu, da hadin gwiwa da kasashen waje, kuma an samu wadannan sakamako bisa nazarin da kwararru kiman...

 • An Fara Ba Da Karatun Harshen Azerbaijian a Jami’ar Koyon Harsunan Waje ta Beijing a Kasarmu

  Ran 28 ga Febrairu, an yi bikin bude ajin karatun harshen Azerbaijian na farko a jami’armu. A shekarar 2015, jami’armu ta idar da sha’anin neman bude ajin karatun harshen Azerbaijian ga Ofishin Ministan Tarbiyya a jami’o’i, malamin harshen Azerbaijian kuwa shi ne Agshin Aliyev, mutumin Azerbaijian, manazarcin waje na ofishin nazarin harkokin Azi...

 • An yi bikin kafa kwalejin nazarin wayewar kai ta duniya da mu’amala al’adu a BFSU

  A ranar 6 ga watan Disamba, an yi bikin kafa kwalejin nazarin wayewar kai ta duniya da mu’amalar al’adu a jami’ar BFSU. Shugaban hadadden kwamintin nazarin ilmin Confucian Teng Wensheng da direktan cibiyar kula da zamantakewar al’umma da kimiyya ta ma’aikatar ilmin Sin Zhang Donggang, da babban sakataren jami’ar BFSU Han Zhen da shugaban jami’a...

 • Shugaban BFSU ya ziyarci Masar da Morocco

  Daga ranar 29 ga watan Oktoba zuwa ranar 3 ga wata, shugaban jami’ar BFSU Peng Long ya shugabanci tawagar don kai ziyara a kasashen Masar da Morocco, inda ya yi shawarwari game da hadin gwiwa da jami’ar Ain Shams ta Masar, da kwalejin kasa da kasa game da nazarin ilmin fassara da harsunan waje na Al’kahira, da jami’ar Mohammed V-Agdal. da jami’ar S...

 • An kafa kwalejin nazarin hanyoyin daidaita manyan batutuwan duniya da na shiyya-shiyya a BFSU

  A ranar 22 ga watan Oktoba, an yi bikin kafa kwalejin nazarin hanyoyin daidaita manyan duniya da na shiyya-shiyya a BFSU. Direktan kwamitin nazarin ilmi da kimiyya da al’adu na majalisar wakilan jama’ar kasar Sin Liu Binjie, da mataimakin ministan ilmi na kasar Sin Hao Ping, da mataimakin shugaban sashen kula da tuntubawar kasashen waje kuma dir...

 • An bude darasin da ke shafar dokoki da al’adun Sin na jami’o’in BFSU da Silesia

  A ranar 15 ga watan Oktoba, an bude darasi na shekara-shekara dake shafar dokoki da al’adun kasar Sin da jami’ar BFSU da ta Silesia ta kasar Poland suka shirya tare. Wannan darasi ya kasance daya daga cikin abubuwan dake kunshe cikin yarjejeniyar karfafa hadin gwiwa tsakanin BFSU da Silesia. Za a shafe shekara guda ana koyarwa, malamai sama da 1...

 • Shugaban BFSU ya kai ziyara a kasar Hungary

  Shugaban jami’ar BFSU Peng Long ya kai ziyara a kasar Hungary daga ranar 3 zuwa ranar 6 ga watan Oktoba, don halartar bikin cika shekaru 10 da kafuwar kwalejin Confucius na jami’ar Lorand ta kasar Hungary. A ranar 5 ga watan Oktoba da yamma, an yi bikin zagayowar shekaru 10 da kafuwar kwalejin Confucius ta jami’ar Lorand. Zaunannen mamban hukuma...

 • Shugaban BFSU ya kai ziyara a kasashen Iceland da Finland

  Shugaban jami’ar BFSU Peng Long ya shugabanci tawaga don kai ziyara a kasashen Iceland da Finland daga ranar 20 zuwa ranar 25 ga watan Satumba, kuma ya ziyarci jami’ar Iceland, da cibiyar nazarin harshen Iceland, da jami’ar Helsinki, da cibiyar mu’amala ta ma’aikatar ilmi ta Finland, da jami’ar Tampere, haka ma, ya halarci taron tattaunawar masana’...

 • An bude darasi na harshen Pashto karo na farko a BFSU

  Kwanan baya, an bude darasi na harshen Pashto ga duk daliban jami’ar BFSU, daliban da suka fito daga kwalejin koyon harsunan Asiya da Afrika, da kwalejin koyon Turanci, da kwalejin koyon Japananci sun zabi wannan darasi, kuma mai gyaran labarai na sashen Pashto a gidan rediyon CRI Zhang Min ya koyar da wannan darasi. Harshen Pashto ya zama daya ...

 • Shugaban jami’ar BFSU Peng Long ya ziyarci Bulgaria

  Daga ranar 17 zuwa ranar 19 ga watan Satumba, shugaban jami’ar BFSU Peng Long ya shugabanci tagawa don kai ziyara a jami’ar Sofia ta Bulgaria, da jami’ar South-West ta kasar, inda ya yi shawarwari da shugabannin jami’o’i game da musayar malamai da dalibai, da hadin gwiwa game da nazari, da horar da kwararru tare, sun daddale yarjejeniyoyi da dama, ...

 • BFSU ta bude kwas don koyar da harshen Malagasy karo na farko

  Kwanan baya, an bude kwas don koyar da harshen Malagasy ga duk dalibai na jami’ar karo na farko, daliban da suka fito daga kwalejin koyon harsunan Asiya da Afrika, da na kwalejin koyon harsunan Turai, da na sashen koyon harshen Farasanci, da Jamusanci da Spaniyanci da Portuguesanci, da na kwalejin koyon ilmin dangantakar kasa da kasa sun je koyon w...

 • BFSU ya shirya bikin maraba da sabbin dalibai na 2016

  A ranar 5 ga watan Satumba, BFSU ya shiya bikin maraba da sabbin dalibai na shekarar 2016. Dalibai masu neman digiri na farko, da na digirgiri, da wadanda ke neman digiri na uku, da ma wasu iyayen dalibai sun halarci bikin. Jakadan kasar Irish da ke kasar Sin Kavanagh, da wakilin abokan karatu na jami’ar, kuma mataimakin asusun tallafawa matalauta ...

 • BFSU ta daddale yarjejeniyar hadin gwiwa da kwamitin shirya jarrabawa ta kasa da kasa ta Cambridge

  A ranar 6 ga watan Yuni ne, aka shirya bikin rattaba hannu game da hadin gwiwa tsakanin jami’ar BFSU da kwamitin shirya jarrabawa ta kasa da kasa ta Cambridge, kana bikin bude cibiyar horar da dalibai na kasa da kasa na BFSU. Shugaban jami’ar Peng Long da babban jami’in gudanarwa na kwamitin Michael O’Sullivan sun rattaba hannu kan yarjejeniyar, da...

 • Mataimakin sakatare na ma’aikatar harkokin wajen Amurka ya ziyarci BFSU

  Yayin da mataimakin sakataren dake kula da harkokin diplomasiyyar jama’a na ma’aikatar harkokin wajen Amurka Richard Stengel ya halarci shawarwari zagaye na 8 game da tsare-tsare da tattalin arziki tsakanin kasashen Sin da Amurka, ya ziyarci jami’ar BFSU a ranar 6 ga watan Yuni, inda ya yi shawarwari da wasu abokan karatu na gida da waje na jami’ar...

 • An yi bikin daddale yarjejeniyar hadin gwiwar raya kwalejin masu neman digiri na biyu na jami’o’in BFSU da Nottingham

  A ranar 12 ga watan Afrilu, an shirya bikin daddale yarjejeniyar hadin gwiwa kan raya kwalejojin masu neman digirgir na jami’ar BFSU da ta Nottingham tare. A madadin jami’o’in biyu, shugaban jami’ar BFSU Peng Long da takwaransa na jami’ar Nottingham David Greenaway sun daddale yarjejeniyar hadin gwiwa kan raya kwalejojin kasa da kasa na masu nem...

 • BFSU ta daddale yarjejeniyar hadin gwiwa da jami’ar Al-Farabi ta Kazakhstan

  A ranar 6 ga watan Afrilu, jami’ar koyon harsunan waje ta Beijing wato BFSU ta daddale yarjejeniyar hadin gwiwa da jami’ar Al-Farabi ta kasar Kazakhstan. A madadin jami’o’in biyu, shugaban jami’ar BFSU Peng Long da takwaransa na jami’ar Al-Farabi Mutanov Galimkair sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa. Bangarorin biyu sun cimma matsaya gud...

 • Fannonin karatu guda 3 na BFSU sun shiga sahon gaba a duniya a 2016

  A ranar 22 ga watan Maris, kungiyar kula da tarbiya ta kasa da kasa QS ta fidda wani jerin sunayen kyawawan fannonin karatu na kasashen duniya a cibiyarta dake birnin London. Fannonin karatu guda 3 na jami’ar BFSU sun shiga farkon 300 a duniya, inda fannin nazarin harsuna na jami’ar ya dau matsayi na 51 zuwa 100, kuma fannin nazarin harsuna na yanz...

 • An amince da bude fannonin karatun harsuna 8 a BFSU

  Kwanan baya, ma’aikatar kula da harkokin ilmi ta Sin ta amince da rahoton bude fannonin karatun harsunan Tajiki da Afrikaans da Azerbaijani da harshen Georgian da na Madagascar da na Mongoliya, da Armeniya, da na Macedonia wato harsunan waje 8 da ba safai a kan amfani da su. Ya zuwa yanzu, BFSU ta bude fannonin karatu don neman digiri na farko g...

 • Shugaban BFSU ya gana da takwaransa na jami’ar Reading ta Birtaniya

  A ranar 17 ga watan Febrairu, shugaban jami’ar BFSU Peng Long ya gana da takwaransa na jami’ar Reading ta Birtaniya David Bell da direktan cibiyar nazarin kimiyya da sadarwar kasuwancin Henry Furfesa Liu Kecheng, inda bangarorin biyu suka tattauna hadin gwiwa tsakaninsu. Shugaban Peng ya yi maraba da Bell da ya sake ziyarar jami’ar BFSU baya...

 • Jawabin fatan alheri na sabuwar shekarar 2016

  Malamai, dalibai, abokan karatu da aminai: A yayin sabuwar shekara, kome ya sabunta. A daidai lokacin da muka yi ban kwana da shekarar da ta gabata, mun shigo sabuwar shekara ta 2016, a madadin jami’ar BFSU, muna mika gaisuwa da fatan alheri ga malamai da dalibai da ke kokarin aiki da karatu, da tsoffin malaman da suka yi ratiya, da abokan karat...

 • BFSU and Sofia Confucius Institute Encourage Student Journalism

  Sofia Confucius Institute in Bulgaria sent a delegation of eight to Beijing Foreign Studies University on October 30. The delegates toured the School of International Business and the School of International Journalism and Communications and discussed cooperation projects, including sending students to take footage of each other’s campus and to in...

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
Ofishin kula da kwalejin Confucius
Ofishin kula da harkokin yau da kullum