Bayanan dake shafar wasu ayyuka

 

Kwalejin koyon adabi da harshen Sinanci Dalibai da suka shiga jami’a don kara zurfin ilmi Koyon Sinanci ba don samun takardar shaida karatu ba
Digiri na farko Fannin karatu:Sinanci
Digirgiri Aiki na farko: Digirgiri a fannin koyar da Sinanci a duniya

Aiki na biyu: Digirgiri a fannin Kwatanta adabi da adabin duniya

Aiki na uku: Digirgiri a fannin adabin a lokacin da na Sin

Aiki na hudu: Digirgiri a fannin harshen Sinanci da rubuce-rubucen Sinanci

Aiki na biyar: Digirgiri a fannin nazarin ilmin harsunan

Digiri na uku Fannin karatu: Digiri na uku na kwatanta mabambanta adabi da nazarin al’adu a ketaren kasashen duniya
Aiki na musamman Cibiyar horar da Sinanci ke daukar nauyin ba da horo ga daliban kasashen waje. Bisa bambancin bukatu, za a shirya kwas din, don gudanar da shiri bisa bukatu, da tsara ko daidaita lokacin horaswa, da bude kwas din na musamman da dai sauransu.
Kwalejin koyon ilmin kasuwancin duniya Aikin koyarwa da Turanci a.Kwas don kara zurfin ilmi(Ba don samun takardar shaida karatu): Nazarin kasuwancin Sin

b.Horar da dalibai don samun digiri na farko: Kasuwancin kasa da kasa、Neman kasuwa a kasashen duniya、hada-hadar kudi ta duniya、kasuwanci a kasar Sin

 

c.Horar da dalibai don samun digiri na biyu: Kasuwancin Sin da dangantakar kasa da kasa

Ilmin dokoki—Kasuwancin Sin da dangantakar kasa da kasa

Tafiyar da harkokin kasuwanci ta kimiyya da gine-gine—kasuwanci a duniya

Aikin koyarwa da Sinanci a.Digiri na farko

Digiri na farko a fannin tattalin arziki: Tattalin arzikin duniya da cinikayya、hada-hadar kudi

Digiri na farko a fannin tafiyar da harkoki: akanta、tafiyar da harkokin kasuwanci da masana’antu、tafiyar da harkokin kasuwanci a duniya、kasuwanci a yanar gizo、 kulawa da sadarwa da tsarin sadarwa

b.Digiri na biyu: Tattalin arzikin duniya da dangantakar kasa da kasa

Kwalejin koyon harshen Turanci Aikin horar da dalibai don samun digiri na farko Fannin karatu: Adabi da harshen Turanci、Fassara Turanci
Aikin horar da dalibai don samun digiri na biyu Fannin karatu: Adabi da harshen Turanci(Adabin Birtaniya da Amurka、Nazarin ilmin harshe、nazarin Amurka、nazarin Birtaniya、nazarin Australiya、nazarin Canada、 Nazarin Ireland)、ilmin fassara、digiri na biyu a fannin fassara MTI)
Aikin horar da dalibai don neman digiri na uku Fannin karatu: Adabi da harshen Turanci(Adabin Birtaniya da Amurka、Nazarin ilmin harshe、nazarin Amurka、nazarin Turai da kungiyar EU、Koyar da harsunan waje、nazarin mabambanta al’adu)、ilmin fassara
Aikin nazarin kasar Sin Kwas: Addinin Buddhism da al’adun kasar Sin、leka shahararrun tunanin kasar Sin , adabin kasar Sin a yanzu、kasar Sin a film、tattalin arziki da siyasa na kasar Sin yanzu、siyasar Sin a yanzu、kwatanta wayewar kai na Sin da kasashen yammacin duniya
Kwalejin koyon ilmin dangantakar kasa da kasa Aikin koyar da daliban kasashen waje don neman digiri na farko a fannin diplomasiyya
Aikin koyar da daliban kasashen waje don neman digiri na biyu a fannin kasar Sin ta zamani da huldarta da kasashen waje
Kwalejin koyon harshen Rashanci Dalibai da suka shiga jami’a don kara zurfin ilmi Fannin karatu: Rashanci、fassara
Dalibai da suka shiga jami’a don nazari Fannin karatu: Aikin nazarin ilmin fassara da gwajin aiki、Fassara Sinanci-Rashanci
Horar da dalibai don samun digiri na farko Fannin karatu: Rashanci
Horar da dalibai don samun digiri na biyu Fannin karatu: Rashanci na zamani、adabin kasar Rasha、al’adu da zamantakewar al’ummar Rasha、digiri na biyu game da fassara (MTI)
Horar da dalibai don samun digiri na uku Fannin karatu: Rashanci na zamani、adabin kasar Rasha、al’adu da zamantakewar al’ummar Rasha、dangantakar kasa da kasa
Kwalejin koyon harsunan Asiya da Afrika Dalibai da suka shiga jami’a don kara zurfin ilmi Fannin karatu: Harshen Thailand、harshen Malaysiya、harshen Koriya ta Kudu、harshen Laos、harshen Cambodiya、harshen Vietnam、harshen Myanmar、harshen Turkiya、 harshen Swahili、harshen Indonesiya、harshen Sinhala、harshen hausa、harshen Hebrew、harshen Farsi、harshen Hindu、harshen Urdu
Dalibai da suka shiga jami’a don kara nazari Fannin karatu: Ilmin fassara da gwaji don nazari(Sinanci-harshen Koriya ta Kudu、Sinanci-harshen Vietnam、Sinanci-harshen Laos、Sinanci-harshen Myanmar、Sinanci-harshen Tailand、Sinanci-harshen Malaysia、Sinanci- harshen Sinhala、Sinanci-harshen Turkiya、Sinanci-harshen Swahili)
Horar da dalibai don samun digiri na farko Fannin karatu: Harshen Thailand、harshen Malaysiya、harshen Koriya ta Kudu、harshen Laos、harshen Cambodiya、harshen Vietnam、harshen Myanmar、harshen Turkiya、 harshen Swahili、harshen Indonesiya、harshen Sinhala、harshen hausa、harshen Hebrew、harshen Farsi、harshen Hindu、harshen Urdu
Horar da dalibai don samun digiri na biyu Fannin karatu: Adabi da harsunan Asiya da Afrika(harshen Thailand,Malaysia,Laos,Koriya ta Kudu) Fannonin nazari: Harsunan waje、adabin kasashen waje、ilmin fassara da gwajin aiki、al’adu
Sashen koyon harshen Jamusanci Shirin horar dalibai don samun digirgiri guda 2 game da al’adu tsakanin kasashen Sin da Jamus( An gudanar da ayyuka da jami’ar Nanjing da jami’ar Goettingen, a ko wace shekara, a kan daukar daliban kasar Sin goma da na kasar Jamus 10, za su yi karatu a jami’ar Goettingen a shekara ta farko, kana za su yi karatu a BFSU ko jami’ar Nanjing, za su samu dirgirgiri guda 2 daga kasar Sin da kasar Jamus.)
Kwalejin koyon ilmin dokoki Shirin koyar da dalibai don neman digirgiri a fannin nazarin dokar kasuwancin Sin da dokar ciniki da kasuwanci na kasa da kasa na jami’ar BFSU
Kwalejin koyon ilmin fassara Horar da dalibai don neman digirgiri: Nazarin ilmin fassara da gwajin tafinta kai tsaye, nazarin ilmin fassara da gwajin tafinta a takaice、Digirgiri a fannin fassara(MTI)
Cibiyar nazarin Sin ta duniya Shirin horar da dalibai don neman digirgiri a fannin nazarin kasar Sin a duniya
Short-Term Chinese Language Training Programs Kwalejin koyar da mutanen da suka kammala karatu a makaranta ta yanar gizo

Shirya kwas don koyar da Sinanci cikin gajeren lokaci

Cibiyar nazarin ilmin koyar da harsunan kasashen waje ta Sin Ta kulla yarjejeniyar hadin gwiwa da kwalejin horar da malamai na jami’ar SOAS ta Birtaniya da jami’ar Shaffield da jami’ar Auckland ta New Zealand don horar da dalibai tare.
Sabon shirin koyar da Sinanci na Confucius Sin da kasashen waje za su yi hadin gwiwa don horar da dalibai don neman digiri na uku, da gudanar da aikin gayyatar masana don kara fahimtar Sin, da shirin shugabannin matasa, da wasu ayyuka don ba da gudummawa ga harkokin dab’i da shirya tarurrukan kasa da kasa.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
0086-10-88816715
[email protected] https://international.bfsu.edu.cn/en/
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
0086-10-88816549/0671/6424
[email protected] https://osao.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da kwalejin Confucius
0086-10-88816540
[email protected] https://kzxy.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da harkokin yau da kullum