Lissafi

 

Game da jami’a An kafa jami’ar BFSU a 1941
Horar da kwararru Dalibai 4965 na karatu don neman digiri na farko

Dalibai 2559 na karatu don neman digiri na biyu da na uku (cikinsu dalibai 427 na neman digiri na uku, yayin da wasu 2132 don neman digirgiri.)

Dalibai ‘yan kasashen waje 1410 na karatu a jami’ar.

Kashi 51 cikin 100 na Daliban da ke karatun harsunan da ba safai aka yi amfani da su, sun samu damar karatu a kasashen waje

Matsayi na uku cikin jami’o’in da ke horar da nagartattun daliban da ke iya samun kyawawan ayyuka bayan karatunsu

Malamai Malamai da ma’aikata kimanin 1281

Malamai 680

Farfesu(shehun malamai) 351 cikinsu akwai farfesu 122, kana da mataimakin farfesu 229

Kwararrun ‘yan kasashen waje sama da 150 da suka fito daga kasashen waje 46

Koyarwa Tsangayoyi da sassa 22

Fannonin karatu don neman digiri na farko 78

Muhimman fannonin karatu 4 da gwamnatin Sin ta kokarta don raya su

Koyar da harsunan kasashen waje 67

Koyar da duk harsunan gudanar da ayyuka na kungiyar EU 25

Koyar da duk harsunan gudanar da ayyuka na kungiyar ASEAN 10

Harsunan kasashen waje 25 da aka iya koyo kawai a BFSU

Malami 1 da ke koyar da dalibai 11

Koyar da dalibai don neman samun digiri na biyu a fannoni 44

Koyar da dalibai don neman digiri na uku a fannoni 19

Cibiyar nazari ga daliban da suka samu digiri na uku

Nazari sansanin nazarin al’adu da zamantakewar al’umma da kimiyya na ma’aikatar kula da ilimi ta Sin

Sansanonin nazarin kasashen waje da shiyya-shiyya guda 4 na ma’aiktar kula da ilimi ta Sin

Cibiyar nazarin harsunan kasashen waje ta Sin

Sansanin nazarin falsafa da zamantakewar al’umma da kimiyya na birnin Beijing

Jaridu guda 10 da ake fitarwa

Mu’amala da hulda da kasahsen waje BFSU ta dauki nauyin gina kwalejin confucius a kasashen waje 21

BFSU ta kafa huldar hadin gwiwa da jami’o’i da hukumomin nazari sama da 400 a kasashe da yankuna sama da 88

Jami’a Fadinta ya kai murabba’in mita 463654

Akwai littatafai sama da miliyan 1.264, daga cikinsu kuma akwai littatafan dake rubuce da harsunan waje kimanin dubu 656

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
0086-10-88816715
[email protected] https://international.bfsu.edu.cn/en/
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
0086-10-88816549/0671/6424
[email protected] https://osao.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da kwalejin Confucius
0086-10-88816540
[email protected] https://kzxy.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da harkokin yau da kullum