Fannin karatu don samun digiri na farko

 

Duka fannonin Karatu na jami’ar BFSU

Lamba

Fannin karatu

Lamba

Fannin karatu

1 Turanci 40 Harshen Farsi
2 Rashanci 41 Harshen Hindi
3 Faransanci 42 Harshen Urdu
4 Jamusanci 43 Harshen Philippines
5 Japananci 44 Harshen Slveniya
6 Harshen Spain 45 Harshen Estoniya
7 Harshen Portugal 46 Harshen Latviya
8 Larabci 47 Harshen Lithuaniya
9 Harshen Italy 48 Harshen Ireland
10 Harshen Sweden 49 Harshen Malta
11 Harshen Cambodiya 50 Harshen Bengali
12 Harshen Vietnam 51 Harshen Kazak
13 Harshen Laos 52 Harshen Uzbek
14 Harshen Myanmar 53 Harshen Zulu
15 Harshen Thailand 54 Harshen Latin
16 Harshen Indonesiya 55 Harshen Kirghiz
17 Harshen Malaysiya 56 Harshen Pushutu
18 Harshen Sinhalese 57 Harshen Amharic
19 Harshen Turkey 58 Harshen Sanskrit/Pali
20 Harshen Koriya 59 Harshen Somaliya
21 Harshen Swahili 60 Harshen Nepal
22 Harshen Hausa 61 Harshen Tamil
23 Harshen Poland 62 Harshen Turkmen
24 Harshen Czech 63 Harshen Cataloniya
25 Harshen Hungary 64 Harshen Yarbanci
26 Harshen Romaniya 65 Fassara
27 Harshen Bulgariya 66 Tattalin arziki da cinikayya na duniya
28 Harshen Slovakiya 67 Hada-hadar kudi
29 Harshen Serbiya 68 Kasuwanci a yanar gizo
30 Harshen Croatiya 69 Tafiyar da harkokin kasuwanci
31 Harshen Albaniya 70 Sadarwa
32 Harshen Finland 71 Ilimin Akanta
33 Harshen Ukraine 72 Diplomasiyya
34 Harshen Dutch 73 Yada labaru
35 Harshen Norway 74 Dokoki
36 Harshen Danish 75 Koyar da Sinanci ga ‘yan kasashen waje
37 Harshen Iceland 76 Harshen Sinanci
38 Harshen Girka 77 Kwamfuta
39 Harshen Hebrew 78 Siyasa

Karin: Harsunan Sanskrit/Pali sun zama harsuna guda 2. An bude kwas din koyar da harshen Mongoliya, da na Armeniya, yanzu, an koyar da harsunan kasashen waje 67.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
0086-10-88816715
[email protected] https://international.bfsu.edu.cn/en/
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
0086-10-88816549/0671/6424
[email protected] https://osao.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da kwalejin Confucius
0086-10-88816540
[email protected] https://kzxy.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da harkokin yau da kullum