Shugaban BFSU ya ziyarci kasashen Panama da Ecuador da Argentina

Daga ranar 13 zuwa ranar 21 ga watan Satumba, shugaban jami’ar BFSU Peng Long ya shugabanci tawaga don ziyartar kasashen Panama da Ecuador da Argentina, inda ya yi mu’amala da jami’ar Panama, da jami’ar Cuenca da jami’ar tsakiya ta kasar Ecuador, da jami’ar Catholic da ta Buenos Aires da ta Córdoba da ta UADE ta kasar Argentina, inda suka daddale yarjejeniyoyin hadin gwiwa da wadannan jami’o’in dake kasashen kudancin Amurka da dama, kuma sun gana da jakadun kasar Sin da ke kasashen Panama da Ecuador.

 

 

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
0086-10-88816715
[email protected] https://international.bfsu.edu.cn/en/
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
0086-10-88816549/0671/6424
[email protected] https://osao.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da kwalejin Confucius
0086-10-88816540
[email protected] https://kzxy.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da harkokin yau da kullum