Magajin sarkin Danmark ya ziyarci BFSU

A safiyar ranar 27 ga watan Satumba, magajin sarkin Danmark mai martaba Frederik ya ziyarci jami’ar BFSU, inda ya halarci bikin bude cibiyar nazarin Danmark ta jami’ar. Ya yi mu’amala da malamai da dalibai masu koyon harshen Danmark. Wannan shi ne karo na biyu da Magajin sarkin ya ziyarci jami’ar. A watan Satumba na shekarar 2017, ya taba halartar gasar sada zumunci ta wasan kwallon kafa karo na uku don cin kwafin Sin da kasashen arewacin kasashen Turai.

 

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
0086-10-88816715
[email protected] https://international.bfsu.edu.cn/en/
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
0086-10-88816549/0671/6424
[email protected] https://osao.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da kwalejin Confucius
0086-10-88816540
[email protected] https://kzxy.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da harkokin yau da kullum