Ma’aikatar ilmin Sin ta amince da fannin katatu na diplomasiyya tsakanin jami’armu da jami’ar Keele

Kwanan baya, ma’aikatar kula da ilmi ta Sin ta amince da kafa fannin karatu don neman digiri na farko na diplomasiyya tsakanin BFSU da jami’ar Keele, kuma an yi shirin daukar dalibai a wannan shekara. Wannan shi ne karo na farko da jami’armu ta kafa fannin karatu cikin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen waje, kuma shi ne fannin karatun diplomasiyya na farko da aka kafa a kasar Sin.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
0086-10-88816715
[email protected] https://international.bfsu.edu.cn/en/
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
0086-10-88816549/0671/6424
[email protected] https://osao.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da kwalejin Confucius
0086-10-88816540
[email protected] https://kzxy.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da harkokin yau da kullum