Babban sakataren BFSU ya halarci bikin mika lambar yabo ga kwalejin Confucius na jami’ar Hawaii

A ranar 3 ga watan Mayu, kwalejin Confucius na jami’ar Hawaii da jami’ar BFSU ta shirya gudanarwa, ya samu lambar yabo ta fitattun jami’o’in Confucius a duniya. Babban sakataren cibiyar Confucius na Sin kuma mataimakin direktan cibiyar Ma Jianfei da Ren Jingwei sun halarci bikin, shugaban jami’ar Hawaii Furfesa David Lassner ya karbi wannan lambar yabo. A matsayin jami’ar Sin wadda ta dauki nauyin gudanar da wannan kwalejin Confucius Wang Dinghua ya halarci bikin.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
0086-10-88816715
[email protected] https://international.bfsu.edu.cn/en/
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
0086-10-88816549/0671/6424
[email protected] https://osao.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da kwalejin Confucius
0086-10-88816540
[email protected] https://kzxy.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da harkokin yau da kullum