BFSU ta amince da bude sabbin fannin karatun don neman digiri na farko guda 11

中国法律与文化年度课程Kwanan baya, ma’aikatar kula da harkokin ilmi ta Sin ta ba da sakamakon tantance bude sabbin fannonin karatu don neman digiri na farko a kasar a shekarar 2016, inda aka zartas da kudurin amince da bude sabbin fannonin karatu 11 na harsunan Kurdish,Creole,Tigrinya,Tswana,Shona,Ndebele,Comorian,Belarusian,Maori,Tangan and Samoan da jami’ar BFSU ta gabatar.

Ya zuwa yanzu, akwai fannonin karatu 97 a jami’ar BFSU, inda cikinsu yawan harsunan waje da ake koyarwa ta kai 83, gami da fannin karatu na fasara guda da sauran fannonin karatu 13 da ba na harsunan waje ba.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
0086-10-88816715
[email protected] https://international.bfsu.edu.cn/en/
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
0086-10-88816549/0671/6424
[email protected] https://osao.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da kwalejin Confucius
0086-10-88816540
[email protected] https://kzxy.bfsu.edu.cn/
Ofishin kula da harkokin yau da kullum