An Fara Ba Da Karatun Harshen Azerbaijian a Jami’ar Koyon Harsunan Waje ta Beijing a Kasarmu

新年贺词配图(修改尺寸后)Ran 28 ga Febrairu, an yi bikin bude ajin karatun harshen Azerbaijian na farko a jami’armu.

A shekarar 2015, jami’armu ta idar da sha’anin neman bude ajin karatun harshen Azerbaijian ga Ofishin Ministan Tarbiyya a jami’o’i, malamin harshen Azerbaijian kuwa shi ne Agshin Aliyev, mutumin Azerbaijian, manazarcin waje na ofishin nazarin harkokin Aziya da na Afirka na Schol of Asian African Studies, abin da yake nazari a kai shi ne Nahawun Sinanci na zamani, applied linguistics, lexicography da makamantansu, ya iya harshen Azerbaijian, Sinanci, Turanci, Rashanci da harshen Turkiya, a shekarar 2013, ya sami digirin dokta din adabi a Jami’ar Malanta ta Sin ta Gabas, a shekarar 2016 kuma ya gama aikin nazarin na postadokta a Jami”ar Aikin Malanta ta Shanghai.

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

Ofishin kula da mu’amala da hadin gwiwa da kasashen waje
Ofishin kula da dalibai ‘yan kasashen waje
Ofishin kula da kwalejin Confucius
Ofishin kula da harkokin yau da kullum