Shugaban jami’ar BSU ta ƙasar Belarus ya ziyarci BFSU
A ranar 21 ga watan Maris, shugaban jami’ar BSU ta ƙasar Belarus Andrei Korol ya shugabanci tawaga don ziyartar BFSU. Mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar BFSU Jia Wenjian ya gana da tawagar....